Posts

ARZIKINA YAZO. inashiga super market kawai wani mutumi kato wabangajeni. inajuyowa sai yakasheni da mari nikuma sai natuna da film na ong bag mai giwa. kawai sai nasoma jibgan katonnan har seda yakwanta sannan natafi nabarshi akasa. washe gari inazaune sai naji kira awayana bayan nayi receive sai akacemin congratulations nace akanme? akacemin jiya kadaki commandan sojoji  wanda yafi kowa karfi. kuma ko a training bawanda yake iya dukan shi. yanzu haka yana kwance bashida lafiya. don haka muna jiranka kazo barrack na sojoji a maiduguri kakarbi kyautar ka. don haka abokai natafi zan karbo kyautan watakila mota ko kudi zasuban. amma menene kuke zaton za'aban?????
WANE DAN KWALLO NE YA FI KOWA IYA MUGUNTA? 1= FENANDINHO 2= RAMOS 3= MATIC 4= FABINHO 5= ERIC DIER 6= TOREIRA 7= MANGALA 8= VERATTI 9= CASEMIRO 10= PJANIC
WANE DAN KWALLO NE YA FI KOWA IYA MUGUNTA? 1= FENANDINHO 2= RAMOS 3= MATIC 4= FABINHO 5= ERIC DIER 6= TOREIRA 7= MANGALA 8= VERATTI 9= CASEMIRO 10= PJANIC
Germany:Adolf hilter Cuba:Fidal castro South africa:Nelson mandela Somalia:Siyad bare Name The best Hero Of your Country
Dangote____7 letters Otedola____7 letters Million_____7 letters Billion_____7 letter What is dat ur name again???? Mine is sirtosh__7letters
Today is WCW "Women Crush Wednesday" ladies post a cute pic let the guys pick their crush 😍😘