ARZIKINA YAZO.
inashiga super market kawai wani mutumi kato wabangajeni. inajuyowa sai yakasheni da mari nikuma sai natuna da film na ong bag mai giwa. kawai sai nasoma jibgan katonnan har seda yakwanta sannan natafi nabarshi akasa. washe gari inazaune sai naji kira awayana bayan nayi receive sai akacemin congratulations nace akanme? akacemin jiya kadaki commandan sojoji wanda yafi kowa karfi. kuma ko a training bawanda yake iya dukan shi. yanzu haka yana kwance bashida lafiya. don haka muna jiranka kazo barrack na sojoji a maiduguri kakarbi kyautar ka. don haka abokai natafi zan karbo kyautan watakila mota ko kudi zasuban. amma menene kuke zaton za'aban?????

Comments
Post a Comment