*ZAKKAR FIDDA KAI*
An karbo daga ibn Umar Allah ya Kara yarda agareshi yace "Manzon Allah ya wajabta zakkar fidda kai sa'i daya na dabino ko sa'i na na sha'iri, akan kowa daga bawa ko yan'tatte, mace ko namiji, yaro ko babba, daga cikin musulmai, sannan yayi umarnin afitar da ita kafin afita sallah".
Bukhari
Shaikh Ibn Baaz Allah ya masa rahama yake cewa "Abune sananne cewa alokacin da manzon Allah yake shar'anta wannan zakkar, akwai dinari da dirhami ahannun musulmai, musamman mutanen madina, wanda kuma Wadannan ababen sune ababen cinikayya (kudade) awannan lokacin, amma Dukda haka manzon Allah bai ambacesu ba cikin abubuwan da za'a fitar a zakkar fidda kai, da ace wani abu daga cikinsu zai wadatar da manzon Allah ya bayyana.
Daga abunda muka bayyana zai fito fili ga wanda yakeson gaskiya cewa fidda kudi amadadin abinci amatsayin zakkar fidda kai bai halatta ba kuma bazai wadatarwa wanda ya fitar dashi ba saboda sabawa dalilai na Shari'a.
#Fisabilillah
👉🏻 Yusuf Ja'afar Kura
Daga
Miftahul ilmi WhatsApp
07036073248

Comments
Post a Comment