YAU CE RANAR TUNAWA DA AIYAUKAN KWANKWASO DA WANNE AIKI ZAKA IYA TUNAWA DASHI NIDAI FREE EDUCATION KUFA?
Posts
Showing posts from June, 2019
- Get link
- X
- Other Apps
ARZIKINA YAZO. inashiga super market kawai wani mutumi kato wabangajeni. inajuyowa sai yakasheni da mari nikuma sai natuna da film na ong bag mai giwa. kawai sai nasoma jibgan katonnan har seda yakwanta sannan natafi nabarshi akasa. washe gari inazaune sai naji kira awayana bayan nayi receive sai akacemin congratulations nace akanme? akacemin jiya kadaki commandan sojoji wanda yafi kowa karfi. kuma ko a training bawanda yake iya dukan shi. yanzu haka yana kwance bashida lafiya. don haka muna jiranka kazo barrack na sojoji a maiduguri kakarbi kyautar ka. don haka abokai natafi zan karbo kyautan watakila mota ko kudi zasuban. amma menene kuke zaton za'aban?????
- Get link
- X
- Other Apps
Takaitattun bayanai kan hukunce-hukuncen zakkan fidda kai (zakat al fitr) Addini da Tarbiyya - #zakkatul fitr #zakkan fidda kai #hukunce-hukuncen addini - 726 views Fadin Ibn Baaz cewa zakkan fidda kai dai zakka ce da ta rataya a kan wuyan kowani Musulmi, na miji ko mace, yaro ko baba, ‘yantacce ko bawa. (Fatawa 14/197). Me ake bayarwa a matsayin zakkan fidda kai? Ibn Baaz ya ce: A na bayar da sa’a (gwargwadon cikin tafin hannu hudu) na abinci, kamar dabino, Sannan kuma da duk wani abinci da aka fi ci a wurin da mutum ya ke da zama kamar shinkafa, masara, dawa da sauransu. Menene mudun zakkan wato kwatankwacin awon da ake bayarwa? Ibn Baaz ya ce: Ana bada sa’a ɗaya ne na abincin da ake ci a ƙasa, gwargwadin kilo uku ke nan. (al-Fataawaa 14-203) Yaushe ne ake bada zakkar (a wani lokaci)? Ibn Baaz ya ce: Ana bayarwa ne a ranakun 28 ko 29 ko 30 na watan Ramadan sannan kuma za’a iya badawa a daren salla ko safiyan sallar kafin sallan idi. ...

Can you promise your self to send it to your loved one's if you find the below message beneficial to them* Rasulullah Sallallaahu-Alaihi-Wasallam said "It Is Better for A Man That A Steel Nail Be Driven Through The Centre Of His Head Rather Than If He Touches The Palm Of A Strange Woman." Rasulullah Sallallaahu-Alaihi-Wasallam said "I Only Curse 3 Types Of People: 1. Those People Who Do Not Look After Their Parents When They Are In Old Age 2. Those People Who Do Not Take Full Advantage Of The Blessed Month Of Ramadan 3. Those People Who Do Not Say, "Sallallaahu-Alaihi-Wasallam' When My Name Is Mentioned." Rasulullah Sallallaahu-Alaihi-Wasallam said "A Woman Who Reveals Her Body,Wears Tight Fitting Clothes And Flirts With Men Other Than Her Husband Wont Even Have Access To The Fragrance Of Jannah (Heaven)." Rasulullah Sallallaahu Alaihi-Wasallam said "An Intelligent Person Is 1 Who Is Constantly Thinking About And ...
- Get link
- X
- Other Apps
*ZAKKAR FIDDA KAI* An karbo daga ibn Umar Allah ya Kara yarda agareshi yace "Manzon Allah ya wajabta zakkar fidda kai sa'i daya na dabino ko sa'i na na sha'iri, akan kowa daga bawa ko yan'tatte, mace ko namiji, yaro ko babba, daga cikin musulmai, sannan yayi umarnin afitar da ita kafin afita sallah". Bukhari Shaikh Ibn Baaz Allah ya masa rahama yake cewa "Abune sananne cewa alokacin da manzon Allah yake shar'anta wannan zakkar, akwai dinari da dirhami ahannun musulmai, musamman mutanen madina, wanda kuma Wadannan ababen sune ababen cinikayya (kudade) awannan lokacin, amma Dukda haka manzon Allah bai ambacesu ba cikin abubuwan da za'a fitar a zakkar fidda kai, da ace wani abu daga cikinsu zai wadatar da manzon Allah ya bayyana. Daga abunda muka bayyana zai fito fili ga wanda yakeson gaskiya cewa fidda kudi amadadin abinci amatsayin zakkar fidda kai bai halatta ba kuma bazai wadatarwa wanda ya fitar dashi ba saboda sabawa dalilai na Shari...
- Get link
- X
- Other Apps
*_AL'ADATA TA RIKICE, SABODA SHAN MAGANIN TSARA IYALI?_* *Tambaya* Assalamu Alaikum Malam don Allah ina da tambaya, don Allah a taimaka min da amsa don kokarin gyara wa Akan lokaci. Malam matsala ta haihuwa greni duk haihuwa ta sai anyi min cs, sai likita ya bani shawarar tsarin iyali don in huta, sai daga nan al'adata Tarikice sai yazo yau bazan sake ganin Shiba sai bayan kwana biyar sai yazo min dayawa, to ni dai wanka na nkeyi nacigaba da ibadata to malam ibadata tayi ko da gyara. Sai kuma da watan Ramadan yazo min dana Kai iya kwankin da yake min wato kwana biyar sai nayi wanka nacigaba da azumi na kuma jinin yana zuwa bai dauke, don sai da yamin wajen kwana goma sannan ya dauke nayi wanka, to shine akace min sai na Rama wannan kwana ki goman shima. To malam ya azumin tawa take. *Amsa...
- Get link
- X
- Other Apps
may Allah brings dis eid sayeed 2 ol muslim ummah.. n may Allah showerz his rehmat n barakat upon da entire ummah.. and lets make this promise on this eid that we will live our livez accordin 2 da quraan n sunnah of our nabiy (s.a.w).. may Allah xcept our hidayat n taufeeq 2 do more gud deeds.. n save us 4rm fitna.. eid mubarak.